JAHAR BAUCHI NA KAURAN BAUCHI NE
Jahar Bauchi na ɗaya daga cikin jihohin da Allah ya hore wa ɗimbin ma'adinan ƙasa.
Jihar ce ta ɗaya a yawan zinariya a Nijeriya. Akwai ƙasashe da dama da suka Dogara kacokan a kan ma'adinan da suke haƙowa a cikin ƙasarsu. Idan har jihar Bauchi ta mayar da hankali kan ma'adinai, za ta samar da Ayyuka ga ɗimbin matasan jihar har ma da na makwabtanta.
SEN BALA MUH'D KAURAN BAUCHI Yayi kyakkyawan shiri domin Gayyato kamfanonin da za su saka hannun Jari don ganin jihar Bauchi ta fara cin moriyar ma'adinan da Allah ya hore mata, Idan Allah ya nufe shi da zama Gwamna a shekara ta 2019. Muna roƙon Allah ya cika masa wannan buri nasa...
©™kaura2019 mobilization
08064611119





0 Comments